Kannywood

Ina Jin Dadin Yin Fim Da Nafisa Abdullahi

Jarumi Nuhu Abdullahi Mahmud A Cikin Shirin Labarina Series, Ya Bayyana Cewa A Yanzu Yafi Jin Dadi Yin Fim Da Jaruma Nafisat Abdullahi Wato Sumayya A Cikin Shirin Labarina, Saboda Irin Shaquwar Da Sukayi Ta Dalilin Fim Din Labarina Series.

Mahmud Din Ya Bayyana Haka Ne A Wani Hira Da Shafin BBCHausa Sukayi Dashi, Inda Jarumin Ya Bada Labarin Rayuwarsu Da Kuma Kalubalen Da Yake Fuskanta.

Ance Magana A Bakin Mai Ita Tafi Dadi, Shiga Nan Domin Kallon Ciakkrn Bidiyon Hirar Da Akayi Dashi

https://m.youtube.com/watch?v=8tAIVKtvrlM
Back to top button
error: Content is protected !!