Kannywood

Shin Da Gaske Ne Auren Hadiza Gabon Zatayi ??

Auren Hadiza Gabon Zatayi ?? Abin Tambaya Anan Shin Da Gaske Ne Jaruma Hadiza Gabon Zata Amarce A Watan Fabuwari Na Shekarar 2020,

Kamar Yanda Jarumar Ta Wallafa A Shafin Sada Zumunta Na Instagram, Ta Sanar Da Cewa Aurenta Yazo Sannan Ta Bayyana Ranar Auren Nata.. Inda Ta Sanar Kamar Haka

Inda Take Cewa

Alhamdulillah.. My Wedding has Been Fixed For 30th Of February 2020, At Sultan Bello Mosque Kaduna. You Are All Invited.

A Hausance Tana Cewa

Godiya Ya Tabbata Ga Allah, Yau Dai An Tsaida ranar Bikina Da Za.ayi Ranar 30 Ga Watan Febuwari Shekarar 2020 A Masallacin Sultan Bello Dake Kaduna.. Ina Gayyayar Kowa Da kowa.

Ganin Wannan Sanarwar Ya Rikita Da Yawa Jarumai Da Kuma Mabiyan Jarumar.. Inda Suketa Mamaki Ganin Yanda Bikin Jarumar Yazo Lokaci Guda Haka..

Nan Ne Jarumai Da Mabiyan Nata Suta Tofa AlbarKacin Bakinsu.. Kamar Haka

Jaruman Dasu Tofa Albarkacin Bakinsu Sun Hada Da Jarumi Ali Nuhu, Rahama Sadau, Aminu Amdaz, Da Babbar Aminiyarta Wato Laila Usman.

Sai Dai Daga Kawai Ta Kirkira Wannan Posting Din Ne A Matsayin Barkwanci Domin Kuwa A Watan February Babu Ranar 30, Watan Iya 29 Ne,

Ga Masu Son Sanin Gaskiyar Lamarin Shine.. Ba GasKia Bane Cewa Zata Amarce A Yanzu, Sai Dai Muna Sa Mata Rai Nan Gaba Kadan Zata Amarce.

Back to top button
error: Content is protected !!