E News
Shin Da Gake Mace Nafin Karfin Namiji Da Aure
Shin Da GasKe Ne Mace Nafin Karfin Namiji Da Aure?? Anata Tafka Muhawara Kan Wannan Lamarin Inda Wasu Ke Cewa Babu Macen Da Tafi Karfin Wani Namiji Ya Aureta, Shin Ku Ya Kuke Kallon Lamarin.
Wata Jaruma Nafisa Isak, Wacce Tayi Aure Bayan Lokaci Kalilan Ta Gito, Ta Bayyana Cewa Wata Kalar Macen Ko Kudi Akaba Wani Namijin Bazai Iya Mata Magana Ba, Ballantana Ma Yace Yana Sonta. Sai Dai Wasu Mutanen Suna Ganin Maganarta GasKia Ne, Inda Wasu Kuma Su Turare Inda Suke Ganin Ba GasKia Bane Abin Da Ta Fada.
Ga Bidyon Yadda Aketa Tafka Muhawara A Kan Wannan Maganar Da Ta Jawo Cece Ku Ce.







