Kannywood
Shekaru 8 Dai Dai Da Rasuwar Rabilu Musa Ibro
A Ranar Asabar, 10 ga watan Disambar 2022, Fitaccen ɗan Wasan Barkwanci A Masana’antar Shirya Fina Finan Hausa Ta Kannywood, Rabilu Musa Ibro Ke Cika Shekaru 8 Cifcif Da Rasuwa.
Marigayin Ya Rasu A Rana Irin Ta Yau Ta Shekarar 2014 Bayan Shafe Tsawon Lokaci Ya Na Fama Da Jin Yar Ciwon ƙoda.
Da Fatan Allah Ya Gafarta Masa Da RahamarSa. Amin.
– Ahmad Nagudu







