Labarai

Sheikh Nuru Khalid Ya Sake Fada Musu Gaskiyar Da Basa So

Sheikh Nuru Khalid Ya Sake Fada Musu Gaskiyar Da Basa So Cikin Tafsirinsa Na Yau! Kamar Yanda Digital Imam Din Ya Bayyana Cewa Shi Bazai Daina Fadin GasKiya Ba Ko Me Za.a Masa, Yanzun Ma Yaci Gaba Da Fadi Musu GasKiya.

Tafsir Dinsa Na Yau Yaci Gaba Da Bude GasKiya. In Baku Manta Ba, An Tsige Shiehk Din Ne Domin Fadin GasKiya Da Yakeyi Inda Yake Caccakan Gwamnati Musanman Akan Rashin Tsaro Daya Tabarbare A Kasar Nan.

Ko A Baya Bayan Nan Saida Akai Mummunar Harin Jirgin Kasan Kaduna Zuwa Abuja, Wannan Lamarin Yana Daya Daga Cikin Dalilan Dasu Qonama Malam Rai, Inda Ya Fito Cikin Hudubarsa Na Ranar Jumma’a Yayi Caccaka Sosai Ga Shuwagabanni.

Inda Digital Imam Din Ke Ba Mutane Shawara Kan Cewa Kar Su Sake Suyi Zabe Mai Zuwa Har Sai Dole Shuwagabanni Sun Samar Musu Da Tsaro.

Yau Ma Dai Kamar Yadda Malam Ya Saba, Yaci Gaba Da Bayyana GasKiyarsa Inda Yayi Caccaka Sosai A Tafsir Dinsa, Mun Samu Damar Kawo Muku Tafsir Din Gashinan Anan Kamar Haka.

 

2 Comments

Back to top button
error: Content is protected !!