Labarai
Sheikh Daurawa Ya Mika Rokon Bara Ga Malaman Domin Samin Mafita Ga Al’ummar Nigeria
Sheikh Daurawa Ya Mika Rokon Bara Ga Malaman Domin Samin Mafita Ga Al’ummar Nigeria
Sheikh daurawa yace muna kira da roko ga malamai da su shiga tsakani kamar yadda suka shiga tsakani a rikicin Nijar.
Lanlai su nemi ganin shugaban kasa da shugaban majalisar dattijai dana wakilai da shugaban majalisar gwamnoni da dik wani mai fada aji agaya musu gaskiya domin kawo karshen wannan tirka tirka.
daga karshe sheikh daurawa yace a cigaba da hakuri
Daga Abba Abdulaziz Fari Funtua