Labarai

Shaye Shaye Nayi Lokacin Da A Kamani

Matashin Da’a Kamashi Yana Lalata Da Wata A Cikin Kasuwa Da Tsakar Rana, Ya Bayyana Cewa Shaye Shaye Yayi Har Yaje Ya Aikata Zina Batare Daya Sani Ba. Ya Bayyana Hakan Ne A Hannun Jami’an Tsaro.

Matashin Mai Suna Murtala Ya Bayyana Cewa Shi Kwata Kwata Abin Daya Faru Baima San Yayi Ba, Sanadiyyar Shaye Shayen Da Yayi. Ya Kara Da Cewa Yaje Wajen Wani Biki Ne, Sai Yasha Wani Abun Sha, A Inda Daga Nan Ne Kuma Ya Nemi Hankalinsa Ya Rasa.

Lamarin Dai Ya Bada Mamaki Matukan GasKe, Sai Dai Shi Ya Musanta Zargin Da Ake Masa Na Yin Zinan, Inda Yace Koda Ya Dawo Hayyacinsa, Jikinsa Bai Bashi Cewa Ya Aikata Wani Abu Ba.

Ga Cikakken Bayani Inda Shi Mai Laifin Ke Bada Bayani Dakansa.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button