Kannywood
Sharrin Da’a Tabamin A KannyWood Da Bazan Manta Ba
Sharri Da’a Tabamin A Masana’antar KannyWood Da Bazan Taba Iya Mantawa Dashi Ba – Bilkisu Shema Ta Bayyana.
A Cewar Bilkisu Duk Lokacin Da Ta Tuna Yadda Ake Bibiyar Rayuwarta Da Sharri Lamarin Na Daga Mata Hankali.
Ta Kara Da Cewa Akwai Wasu Mutane Wanda Duk Sanda Aka Ce Za.ayi Aikin Film Da Ita Sai Sunyi Ko Karin Bata Mata Suna Domin Ganin Ba.ayi Aikin Da Ita Ba.
Har Ila Yau Ta Musanta Zargin Da Akeyi Mata Na Cewa Idan Mutane Sun Kirata Aikin Film Bata Zuwa.
Ga Hirar Tattaunawar Da Ita Anan.







