Kannywood
Sharhin Fim Din Nadeeya Tare Da Rahama Sadau
Kai Tsaye! Sharhin Sabon Shirin Rahama Sadau Mai Suna “Nadeeya” Inda Aka Tattauna Da Jarumar Ta Hanyar Hirar Live Video Na Shafukan Sada Zumunta. Jaruman Tayi Bayani Game Da Shirin Nata Na Nadeeya.
Shirin Dai Ya Kwana Biyu Da Shiryashi, Sai Dai Ba.a Sami Damar Haska Ko Sakin Shirin Ba Saboda Wasu Dalilai Sai A Yan Kwanakin Dasu Gabata, Inda Aka Nuna Shirin A Film House Cinema Dake Kano.
Kalla Cikakken Tattaunawar Da Akayi Da Ita Anan.







