Kannywood
Shamsu Dan Iya Da Maryam Yahaya Zasu shiga Daga Ciki
Jarumi Shamsu Dan Iya Da Maryam Yahaya Sun Kusan Shiga Daga Ciki! Shin Menene GasKiyar Lamarin??? Cikin Kwanakin Nan An Sawo Shamsu Dan Iya Da Maryam Yahaya A Gaba. Kan Cewa Jaruman Biyu Zasuyi Aure!
Ana Yawan Yada Wasu Bidiyon Da Hotuna Na Masoyan Guda Biyu, Inda Ake Wallafa Bidiyoyin A Shafin Tiktok. Wani Bidiyo Da A Wallafashi Cikin Kwanakin Nan. Ya Nuna Kamar Ma Cewa Masoyan Biyu Suna Daf Ba Shiga Daga Ciki.
Inda A Bayyana Wasu Hotuna Tare Da Bidiyon Kayan Sa Rana,