Kannywood

Shagalin Dinner Bikin Maishadda Da Aisha Humaira

Kalla Shagalin Bikin Abubakar Bashir Maishadda Da Tsaleliyar Matarsa Aisha Humaira, Inda Aka Fara Shan Shagalin Bikin Nasu Tun Yanzun.

Cikin Satin Nan Ne Aka Fara Ganin Hotuna Kafin Aure Na Abubakar Bashir Maishadda Tare Da Aysha Humaira Inda Aketa Cece Kuce A Shafukan Sada Zumunta.

Ashe Ba Auren GasKe Zasuyi Ba. Eh. Ba Auren Gaske Bane, Sun Shirya Abun Ne Domin Tallata Shagon Wani Shahararren Dan Kasuwa Mai Siyar Da Atamfa Da Kuma Shaddoji Wato Shehu Dan Kwarai Investment.

Kalla Kuga Yanda Aka Gudanar Da Tallan. Gwanin Sha’awa.

https://m.youtube.com/watch?v=5kd8yMgYU4k

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!