Kannywood

Shagalin Dinner Ali Nuhu Na Murnar Zama Shugaban Tace Fina Finai

Yanda A Shiryawa Ali Nuhu Dinner Domin Tayashi Murnar Samun Mukamin Shugaban Hukumar Tace Fina Finai Na Nigeria. Taron Da Ba’a Taba Irinsa Ba A KannyWood.

Jaruman Kannywood Sun Shirya Gagarumar Dinner Don Taya Sarki Ali Nuhu Murna Kan Matsayin da Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu Ya Nada Shi a Matsayin MD(Managing Director) Film Corporation Kasar Nigeria 🇳🇬 Gaba Daya.

Manyan Jaruman Wanda Suka Hada da Adam Zango Rahama Sadau Nafisa Abdullahi Aminu Saira Hadiza Gabon Sani Danja Aisha Humaira Tare da Manyan Producers da Directors Sun Halarci Shagalin a Garin Kano.

Kalli Bidiyon Yadda A Shirya Gawurtaccen Shagalin Bikin Dinner Na Murna.

 

Back to top button
error: Content is protected !!