Kannywood

Shagalin Bithday Din Matar Ado Gwanja

Matar Ado Gwanja Maimuna, Tayi Murnar Zagayowar Ranar Haihuwarta (Birthday) Inda Ta Saki Zafafan Hotunanta. Maimunan Dai Kwanakin Baya Mun Sami Labarin Akwai Yiwuwar Ado Gwanja Ya Saki Matarsa

Sai Dai Daga Baya Kuma Duka Bangare Biyun Sun Musanta Labarin Inda Ita Maimunan Take Cewa Ba Saki Uku Mijina Yamin Ba – Matar Ado Gwanja Zuwa Yanzun Dai Babu Wani Karin Bayani.

Kalla Kuga Yadda Shagalin Ya Kasance.

 

Back to top button
error: Content is protected !!