Kannywood

Shagalin Bithday Din Hadiza Gabon

Kalli Yadda Akayi Shagalin Birthday Din Hadiza Gabon, Shaharariyar Jaruma A Masana’antar KannyWood Jaruma Hadiza Aliyu Wacce Akafi Sani Da Gabon, Tayi Shagalin Zagayowar Ranar Haihuwarta,

Inda Shagalin Ya Qawatar, Burgewa Gami Da Ban Sha’awa.. Jarumar Tayi Shagalin Ne Cikin Satin Nan Ita Da Yan Uwa Da Abokan Arzuka, Sai Dai Bamusan Yawan Shekarun Jarumar Ba Har Yanzun,.. Muma Daga Nan Muna Mata Fatan Alkairi.

Kalla Bidiyon Yadda Shagalin Ya Kasance.

https://m.youtube.com/watch?v=LcUaCTc02dg

 

Back to top button
error: Content is protected !!