Kannywood

Shagalin Birthday Maimuna Ali Nuhu

Yanda Ali Nuhu Ya Shiryawa Uwar Gidansa, Maimuna Muhammad, Qayataccen Birthday. Jarumi A Masana’antar KannyWood Ali Nuhu. Ya Shiryawa Uwar Gidansa Birthday,

Ya Shirya Mata Birthday Din Ne A Wani Otel, Inda Ayi Shagalin Birthday Tare Da Yaransu Ahmad Da Fatima Ali Nuhu, Dama Kuma Sune Yara Kadai Da Jarumin Ya Haifa,

Zuwa Yanzun Dai Kusan Shekaru 20, Kenan Da Ali Nuhun Ya Aure Maimuna, Kuma Suna Cikin Zaman Lafiya Da Jin Dadi.

Ga Bidiyon Yadda Shaglin Birthday Matar Na Ali Nuhu Ya Kasance Wato Maimuna Muhammad,

Back to top button
error: Content is protected !!