Kannywood
Shagalin Birthday Jaruma Teemah Yola
Yanda Ayi Shagalin Bikin Birthday Jaruma Teemah Yola, Cikin Satin Daya Gabata Ne Dai Jarumar Tayi Shagalin Birthday, Inda Ta Tara Jarumai Da Masoyanta Da Dama Daga Bangare Da Dama.
Jaruma Teemah Yola Dai, Jaruma Ce Da Tauraruwarta Ke Haskawa Musanman Ma Ta Dalilin Film Din Shirin Labarina. Sai Dai Jarumar Ba Bakuwa Bace A Masana’antar KannyWood Din. Tayi Shekara Da Shekaru Tana Masana’antar.
Mun Kawo Muku Hotuna Yadda A Gudanar Da Shagalin Birthday Din Nata.
khairan
Cool