Kannywood
Shagalin Bikin Sunan Jikar Hafsat Idris Barauniya
Kalli Yanda Akayi Shagalin Bikin Sunan Jikar Jaruma Hafsat Idris, (Barauniya) A Satin Daya Gabata Ne Dai Hafsat Idris Tayi Jika, Inda ‘Yarta Ta Haihu.
An Gabatar Da Shagalin Inda Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Suka Je Wajen Shagalin Sunan.
Muna Fatan Allah Ya Raya Abin Da Aka Samu.