Kannywood
Shagalin Bikin Momme Gombe Da Ramalan Booth
Shagalin Bikin Momme Gombe (Halisa) Da Ramalan Booth (Nameer Saleh Alfidiki) A Cikin Shirin AlaQa, Ansha Shagali Sosai, Inda Mawaka Da Dama Su Halarci Shagalin Bikin Nasu,
Hamisu Breaker, Abdul D. One, Sune Su Wake Mawakan, Inda A Hada Jarumai Da Dama A Wajen Shagalin Bikin, Anyi Shagalin Dinner Bikin Kamar Da GasKe, Kamar Cewa Ba.a Cikin Shirin Fim Akayi Ba.
Labarin Shirin AlaQa Ya Karkata Ne Zuwa Inda Ya Sauya Ya Koma Labarin Kan Rikicin Auren Na Nameer Da Halisa, Inda Audu Luluwa Yake Kokarin Mallakar Halisa Ta Kowane Irin Yanayi.
Ita Kuma Halisa Ta Karkata Ne Kan Soyayyar Nameer,.. Kan Hakan Ne Aketa Kai Ruwa Rana.