Kannywood

Shagalin Bikin Mawaki Abdul D One

Alhamdulillah, Mawaki Abdul D One Ya Angwance, Tare Da Amaryarsa Ummu Salma Sulaiman, Wanda Auren Ya Gabata A Ranar Lahadi 12/12/2021. Auren Nashi Ya Gabata Ne A Zoo Road, Cikin Garin Kano.

An Gabatar Da Shagulgulan Biki, Inda Akayi Dinner. Manyan Mawaka Da Kuma Manyan Jaruman Fim Din KannyWood Sun Sami Halartar Shagalin Bikin.

Mun Samo Muku Bidiyon Yanda Shagalin Bikin Nashi Ya Kasance.

Kalla Shagalin Bikin Anan.

 

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!