Kannywood

Shagalin Bikin KhadijaYobe (Karima Izzar So)

MashaAllah!! Bidiyon Yadda A Gudanar Da Shagalin Bikin Jaruma Khadija Yobe, Wacce Akafi Sani Da Karima Izzar So. Da Angonta Izzaddeen.

An Gabatar Da Bikin Jarumar Inda Zuwa Yanzun Ta Yanke Mu’amalarta Da Masana’antar KannyWood, Ubangiji Allah Ya Basu Zaman Lafiya Amin Summa Amin.

Back to top button
error: Content is protected !!