Kannywood
Shagalin BarKa Da Sallah, Daga Jaruman KannyWood
Shagalin BarKa Da Karamar Sallah 2023, Daga Jaruman KannyWood Tare Da Iyalansu! Yau Take Sallah. Mun Sami Damar Kawo Muku Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Tare Da Iyalansu Wajen Murnar Shagalin Karamar Sallah Na Wannan Shekarar.
Kalli Videon Anan.