Kannywood
Senate President :Ahmad Lawal Ya baiwa Jarumi Mustapha Nabraska Babban mukami
A jiya jarumi Mustapha Nabraska yayi posting a shafinsa na sada zumunta na instagram inda yake shedawa mutane kamar haka:-
“Alhamdulillah munshiga aiki gadan gadan amajalisa nayi nasarar lashe S A na shugaban malisar dattawa Hon sanata Ahmat lawan”