Labarai
Saura Kwanaki Kaɗan Sadiya Haruna Tayi Aure Da Wani Masoyin Ta.
Dukda Saura kwanaki kaɗan Sadiya Haruna tai Aure da wani masoyin ta.
Majiyar jaridar Dimokuraɗiyya ta tabbatar da cewa, anga ƙyallin G Fresh a zauren Gabon inda shima yaje yai tasa zazzagar akan tsohuwar matar tasa da ta kwance masa zani a kasuwa.
Meye kuke zato, idan shima ya tono wani sirrin ta ya bankaɗa ?
Salisu Editor