Kannywood

Saura Kadan Lilin Baba Ya Aure Ummi Rahab

Da Alamu Dai Lilin Baba Ya Kusan Yin Wuff Da Ummi Rahab, Domin Soyayyar Su Tanata Kara Girma, Inda Tun Mutane Basu San Halin Da Ake Ciki Ba.. Zuwa Yanzun An Gane.

Cikinsu Kowa Dai Na Nunawa Kowa So Da Kauna.

Tun Bayan Rigimar Ummi Rahab Din Da Ubangidanta Adam A Zango Ne, Sai Jarumar Ta Koma Wajen Lilin Baba Inda Shine Ya Zama Makwafin Ubangidan Nata.

Inda Tun Bayan Jonewarsu Sai Soyayya Mai Karfi Ya Shiga Tsakani.

Ya Kuke Ganin Abin Zai Kasance Lilin Baba Zai Iya Auren Ummi Rahab Kuwa. Kuma Kuna Ganin Soyayyarsu Zatayi Qarko.

Kalli Yanda Suke Nunawa Junansu Soyayya Anan.

 

 

Back to top button
error: Content is protected !!