Nura M Inua

Saukar Da Sabbin Wakokin Aure Na Nura M. Inua Na 2018

Saukar Da Sabbin Wakokin Aure Da Nura M Inua Yayi Su A Wannan Shekarar 2018 . Nura M Inua Mawaki Ne Da Ya Dade Yana Nuna Ma Ma’aurata Bajintarsa Wajen Wake Su..

To Wannan Shekarar Ma Ba.a Barshi A Baya Ba .. Domin Kuwa Wannan Karon Ma Ya Sake Sakin Sabbin Zafafan Wakokin Aure, Wakokin Sun Bugu Sosai Sannan Ya Kururuta Tare Da Nasiha Ga Ma.auratan .. Wani Abu Dai Sai Kun Saurara .. Ga Wakokin Nan Kamar Haka

1- Ku Fito Mata
Download Now

2- Muna Murna
Download Now

3- Ga Ango Amarya
Download Now

4- Auren Kun Dace
Download Now

5- Auren Kausar
Download Now

6- Auren Sunna Akai
Download Now

7- Nadoka Kidan Aure
Donwload Now

Back to top button
error: Content is protected !!