Kannywood

SarKin Waka Zaiba Baba Tambaya Milliyan Biyu Taja Jari

Yanzu Yanzu: SarKin Waka Yayi Alkawarin Baiwa Baba Tambaya Zunzurutun Kudi Har Naira Milliyan Biyu, Sannan Kuma Ya Ba Kowa Hakuri Akan Maganar Da Yayi Har Ya Jawo Cece Ku Ce A KannyWood.

SarKin Yayi Wannan Bayanan Ne A Wani Bidiyo Daya Wallafa A Shafinsha Na Instagram. Inda Yayi Bayanai Sosai Kuma Yayi Karin Haske Kan Maganganunsa Da Yayi Su Bisa Bacin Rai.

Tun Ba Yanzun Ba Sarkin Wakan Yasa A Sami Hadin Kai Da Gyara A Cikin Masana’antar KannyWood Sai Dai Hakai Bai Yiwu Ba.

Ga Dai Ciakken Bayaninsa Da Yayi.

 

 

Back to top button
error: Content is protected !!