Kannywood

SarKin Waka Yayi Kaca Kaca Da Rarara A Wannan Wakar

Nazir Sarkin Waka, Yayi Kaca Kaca Da Dauda Rarara Kahutu A Wannan Sabuwar Wakar Da Yayima Abba Gida Gida. Ananan Anaci Gaba Da Shagali A Birnin Kano Na Murnar Cin Za6en Da Abba Kabir Yusuf Yayi Wato Abba Gida Gida.

Ya Kayar Da Abokin Hamayyarsa Na Jam’iyyar APC Wato Nasir Yusuf Gawuna, Inda Zuwa Yanzun Aketa Musayar Yawu Tsakanin Magoya Bayan Na Yan Takarar.

SarKin Waka Yayi Gugar Zana Ga Abokin Hamayyar Dauda Rarara Kahutu. Ga Abin Da Yake Cewa A Sabuwar Wakar Nashi.

Back to top button
error: Content is protected !!