Kannywood
SarKin Waka Yama Nafisa Abdullahi Wankin Babban Bargo
Bidiyo: Yadda SarKin Saka Yama Nafisa Abdullahi Wankin Babban Bargo Kan Maganar Da Jarumar Tayi Na Cewa. “Ku Daina Haifan Yaran Da Bazaku Iya Rikesu Ba“.
Jarumar Ta Bayyana Hakana A Sahfin Sada Zumunta Na Tiwita, Inda Daga Baya Ta Dinga Samun Raddi. Nazir SarKin Waka Shine Yayi Mata Kakkausar Raddi, Inda Yake Cewa “Masana’antar Shirya Fina Finai Nan Ne Asalin Marasa Tarbiyya Suke”
Hakan Ne Yasa Jarumai Da Kuma Mahukunta Na Masana’antar Su Fara Fitowa Suna Kare Kansu Kan Maganar Da SarKin Wakan Yayi. Daga Baya Sai Ya Fidda Bidiyo Inda Yama Nafisa Da Masu Goya Mata Baya Kan Maganar Nata. Wankin Babban Bargo.
https://m.youtube.com/watch?v=b7V1Ey_xsi8







