Kannywood

SarKin Waka Ya Cika Alkawarin Daya Dauka

MashaAllah!! Daga Karshe Dai SarKin Waka Nazir M Ahmad Ya Cika Alkauran Daya Dauka Na Ba Baba Tambaya Kyautar Zunzurutun Kudi Har Naira Milliyan Biyu.

Inda Ita Kuma Fati Slow Itama Ya Bata Kyautar Naira Milliyan Daya Domin Ta Samu Ta Rage Zafi.

Yayi Hakan Ne Domin Ya Ragewa Baba Tambaya Radadin Yanayin Da Muke Jiki, Inda SarKin Yace Taja Jari Da Kudin.

Fati Slow Taje Har Wajen Sarkin Waka Domin Tayi Godiyar Kudi Sannan Kuma Ta Bashi Hakuri Bisa Cin Mutunci Da Zagin Da Ta Dinga Masa A Shafin Sada Zumunta.

Tace Ba Komai Yasata Irin Wannan Abubuwa Ba Illa Wahala Da Ake Fama Da Ita. Sannan Kuma Ansami Sulhu Tsakanin SarKin Wakan Da Kuma Yan KannyWood. Inda Akayi Zama Kuma Daga Karshe An Sami Maslaha Tsakanin SarKin Wakan Da Kuma Banganren Wanda Aka Bata Musu Rai.

Yanzun Dai Rigima Ta Kare. Ga Bidiyon Yanda Abin Ya Kasance.

 

Back to top button
error: Content is protected !!