Video
Sarkin Waka Ya Caccaki Masu Minning Pi Network
Nazir Sarkin Waka, Ya Caccaki Masu Minning Din Pi Network, Inda Yace Cikin Biyu Za.ayi Daya, Ko Tafiya Dawanau Ko Kuma Rashin Wayo. Mawakin Ya Saba Fitowa Ya Nemi Magana Irin Haka, Inda Yayi Magana Cikin Raha.
Ya Bayyana Cewa Maganar Da Akeyi Akan Pi Network, Magana Ce Kawai Ta Karya, Domin Kuwa Babu Inda Mutum Zai Sami Irin Wannan Kudaden, Yace Idan Har Bata Fashe Ba, Ko An Kira Mutum Da Mahaukaci To Kar Yaji Haushi.
Sai Dai Da Yawan Mutanen Da Suke Minning Din Pi Network, Maganar Ta Sarkin Waka Bazata Musu Dadi Ba. Domin Kuwa Da Yawansu Sun Daura Burin Duniya Akan Abun Nasu.
Ga Bidiyon Bayanin Na SarKin Waka.
[email protected]