Kannywood
SarKin Waka Ya Bayyana Dalilin Ba Fati Slow 1 Million
Nazir SarKin Waka Ya Bayyana Dalilin Da Yasa Yaba Tsohuwar Jaruma Fati Slow, Duk Da Irin Cin Zarafi Da Ta Mishi.
SarKin Ya Bayyana Hakan Ne A Wani Sabon Hira Da Akayi Dashi, Inda Ya Bayyana Dalilansa Na Fitowa Ma Tun FarKo Yayi Magana.
Ga Hirar Yanda Ya Kasance.
Slm ashe kanywood din,ma basuda hadinkai kuma allah yashiryesu idan abunda suketona makansu asiri yakasan,ce gaskiya