Labarai

Sarkin Musulmai Da Atiku Sun Fusata Mutane

Maganar SarKin Musulmai Da Na Atiku Abubakar Ya Harsa Mutane Musanman Ma  Matasa, Kan Kisan Da Akayiwa Matashiyar Da Tayi Maganar 6atanci Ga Shugaban Halitta. Lamarin Ya Faru Ne A Safiyar Jiya A Wata Makaranta A Garin Sokoto.

Inda Matashiyar Mai Suna DEBORAH Inta Tayi 6atanci Da Zagi Kan Fiyayyen Halitta, Lamarin Da Ya Harsala Matasa Da Mutane, Inda Take Su Kasheta Tare Da Qone Gawarta. Sai Dai Manyan Mutane Sunyi Martani Kan Wannan Lamarin.

Inda SarKin Musulmai Alhaji Saad Abubakar, Da Kuma Dan Takarar Shugaban Kasa A Nigeria. Alhaji Atiku Abubakar Suyi Allah Wadai Da Kisan Da Akama Matashiyar Inda Suke Ganin Kisan Bai Dace Ayishi Ba.

Sai Dai Martanin Na Atikun Nada Wuya Ne, Mutane Suka Harsala Da Kuma Tofin Allah Tsine Kan Abin Da Yace, Bayan Afkuwan Lamarin Ne, Sai Muka Sami Labarin Cewa Atiku Abubakar Din Ya Kori Maiyi Masa Rubuce Rubuce A Kafan Sada Zumunta, Inda ATIKU Ya Nisanta Kansa Da Kalaman Da Ace Yayi A Shafukan Sada Zumunta. Daga Baya Aka Goge Rubutun Da Akayi Akan Kisan Da Akama Matashiyar.

Ga Abin Da Mutane Ke Cewa Kan Lamarin.

Back to top button
error: Content is protected !!