Labarai

Sarkin Kano Ya Dakatar Matsahin Da Ke Masa Tattaki Daga Gombe

Yanzu Yanzu Sarkin Kano Ya Dakatar Matsahin Da Ke Masa Tattaki Daga Gombe

Mai martaba Sarki Muhammad Sanusi II ya yi umarni a dakatar da wannan mutumi daga tahowa a ƙafa daga Gombe zuwa jihar Kano don ganin Sarki saboda yanayin tsaro kuma da lafiyarsa, an ce a sanar da shi Sarki ya gode masa ƙwarai da wannan ƙauna, amma in yana ƙaunar Sarki ba laifi bane ya taho a mota ya zo fadar Kano za a tarbe shi hannu bibbiyu kuma in shaa Allah zai ga mai martaba amma kar ya taho a ƙafa.

Daga Sa’adatu Baba Ahmad.

Don Allah a taimaka da sharing har Allah yasa saƙon ya kai gare shi..

Back to top button
error: Content is protected !!