Kannywood
Sarkar Kwal Din Milliyan 11 Hafsat Idris Tasa A Bikin Suna
Ana Hasashen Sarkar Gwal Na Kimanin Zunzurutun Kudi Har Milliyan Goma Sha Daya Jaruma Hafsat Idris Tasa Wajen Shagalin Sunar Jikanta.
Masu. Harsashe Sunyi Ma Sarkar Kudi Inda Sukace Takai Adadin Wanann Kudin Da Aka Zayyana.
Jaruma Mai Kayan Mata Tace Zata Taimakawa Sayyada Sadiya Haruna Akan Case Dinta.







