Kannywood

SarKar Kafar Hadiza Gabon Yaja Cece Ku Ce

An Hango Wani SarKar Kafa A Kafar Jaruma Hadiza Gabon A Cikin Shirin Gidan Badamasi, Inda Ganin SarKar Da Mutane Suyi Yajama Hadizan Cece Ku Ce.

Su Dai Mata ‘Yan Ado Ne, Domin Duk Yadda Mace Take Idan Ba Tana Hadawa Da Ado Ba Sai Kyanta Ya Ragu. Mata Musanman A Zamanin Nan Sun Dauki Saka Sarkar Kafa A Matsayin Ado, Domin Suna Ganin Ba Wani Aibu A Ciki.

Sai Dai Da Yawa Wasu Sukanyi Mummunar Fassara Da Kuma Mummunar Fahimta Ga Duk Wata Mace Da Akaga SarKa A Kafarta, Inda Wasu Ke Dangana Irin Wadannan Mata Da Yan (Madigo).

Ko A Kwanakin Baya, Wata Tayiwa Malam Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, Inda Ta Mishi Tambaya Kamar Haka. “Shin Malam Mace Zata Iya Sa SarKa A Kafarta” Inda Malamin Ya Bada Amsa Da Cewa Eh Zata Iya Sawa Wannan Ba Wani Aibu Bane.

Kalla Kuga Yadda Ita Jaruma Hadiza Gabon Din Tasa Nata.

Hadiza Gabon

Hadiza Gabon

SarKar Ta Bayyana Ne Yayin Da Aka Nuna Matan Alhaji Da ‘Ya ‘yansa Mata Suna Karbar Gaisuwan Rashinsa A Cikin Shirin Gidan Badamasi Episode Na Karshe Wato Episode 13. Sai Dai Ba Kowa Bane Ya Lura Da Wannan SarKar, Amma Masu Sa Ido Sosai Sune Su Bankadota.

Muna Mata Fatan Nasara Sannan Kuma Mutane Su Daina Daurar Da Abin Da Basu Da Tabbas Akansa Amin.

 

Back to top button
error: Content is protected !!