Kannywood

Sani Garba Yayi Bayani Bayan Yaji Ance Ya Mutu

Jarumi Sani Garba SK Ya Fito Yayi Bayani Bayan Yaji Labarin Cewa Wai Ya Mutu, Inda Jarumin Dake Fama Da Ciwon Siga Ya Fito Yayi Gamsashshen Bayani Akan Bayanan Da Aketa Yadawa A Shafukan Sada Zumunta.

Ga Ciakken Bayanin Daya Fito Yayi Anan.

 

Back to top button
error: Content is protected !!