Labarai
Sanata Danjuma Goje Yayi Wuff Da Wata,
Tsohon Gwamna Kuma Sanata Na Gombe Danjuma Goje, Yayi Wuff Da Wata Zakadediyar Budurwa.
Sanata ya rasa matarsa shekara ukku yanzu kenan tun 2017 kamar yadda shafin Lindaikeja ya ruwaito cewa anyi bikin daurin auren a asokoro abuja.
Wanda daurin auren ya samu halarta jigajigan manya manya yan siyasa wanda sunka hada da shugaban majalissar dattawa ahmed kawal da Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF) Sanatoci, Gwamna Ganduje na Kano, dr ali isah pantami da dai sauransu.
Kalli Hotunan