Kannywood
Sanarwa Ga Masu Bibiyan Shirin LABARINA
Muhinmin Sanarwa Ga Masu Bibiyan Shirin LABARINA Series, Daga Bakin Mai Bada Umarni Malam Aminu Saira. Inda Ya Fadi Lokacin Da Za.a Dawo Daga Hutu.
Da Kuma Tashar Da Zataci Gaba Da Nuna Shirin.
Inda Ya Fitar Da Sanarwar A Safin Sada Zumunta Na Twitter, Ga Sanarwar Kamar Haka.
Gaskiya dai yakamata aci haba da haskamana wannan shirin nan bada jimawa ba
Allah ya nuna mana lokacin