Kannywood

Sanarwa Daga Aminu Saira Kan Shirin Labarina

Muhinmin Sanarwa Daga Malam Aminu Saira Akan Ci Gaba Da Shirin LABARINA Series, Malam Aminu Saira Ya Fitar Da Sanarwar Ne Yau Din Nan A Shafukan Sada Zumunta, Sakamakon Jinshi Da Akayi Yayi Shiru.

Ga Sanarwar Kamar Haka.

Saira Movies

“SANARWA! SANARWA! ASSALAMU ALAIKUM WA RAHMATULLAH 🙏. Muna Sanar da Ma’abota Kallon Wannan Shiri na #LABARINA series cewa In sha Allah Zamu cigaba da daukar Season 5&6 . Muna kuma Sa ran Fara Haska muku shi a wata mai kamawa (JULY 2022) in sha Allah. Muna baku hakurin akan dogon Jira da kukai, muna Godiya ga kyaunar ku Gare mu 🙏 Allah yabar Zumunci 🙌❤️🌎 @sairamoviestv #LABARINA 5&6”

3 Comments

  1. Wallahi tunda aka tafi hutun wannan film ban taba kallon full nawani season ba don haka muna nan zaman jira, Allah ubangiji yadawi daku lafiya yakai rayukan mu cikin koshi lafiya
    Nine Nasiru Sani Yayu dake Bauchi state Katagum local goverment

Back to top button
error: Content is protected !!