Labarai
Sanadiyyar Auren Tiktok Asiri Ya Tonu Na Ango
Sanadiyyar Tiktok Suyi Aure, Daga Baya Rikici Ya 6arke Musu Ana Tone Tone Asiri Harda Nuna Bidiyon Tsiraicin Mijin. Wata Rigima Data Kunno Wuta Tsakanin Yan Tiktok Tayi Zafi Sosai. Ta Yanda Tsakaninsu Sai Tone Tone Sukeyi.
Hakan Ne Yasa Aka Bankado Wani Sirrin Bidiyon Mijin Nata Har Ta Bayyana Bidiyon, Gadai Yadda Rikicin Nasu Ya Kasance.