Kannywood
Salma Kwana Casa’in Tana Shaqatawa
Bidiyon Tsohuwar Jaruma Salman Kwana Casa’in Tana Shaqatawa A Bakin Ruwan Lagos. Shin Har Yanzun Kuna Sane Da Tsohuwar Salma Kwana Casa’in Kuwa (Maryuda Yusuf). Jarumar Tun Bayan Barinta Shirin Na Kwana Casa’in Aka Daina Jin Duriyarta.
Sai Dai Nasan Tana Da Masoya Da Yawa Koda Ta Daina Fitowa A Shirin Na Kwana Casa’in. Munyi Kokarin Mun Kawo Muku Wani Bidiyoyinta Inda Jarumar Ke Shaqatawa Domin Ku Ganta Kuji Dadi. Da Alamu Dai Yanzun Jarumar Tananan Cikin Kwanciyar Hankali Da Annushuwa.







