Kannywood
Salisu S Fulani Na Shan Soyayya Da Mommy Niger
Yadda Jarumi Salisu S Fulani, Suna Shan Soyayya Da Momme Niger, Jarumin Dai Suna Yawan Bayyanawa Duniya Irin Soyayyar Dake Tsakaninsu. Inda Cikin Kwanakin Nan Akagansu Sun Fito Cikin Wani Kalar Shiga Na Musanman Kamar Shigen Ango Da Amarya.
Hakan Yasa Wasu Ke Tambaya Shin Ko Jarumi Salisu S Fulani Zaiyi WUFF! Da Momme Niger Ne. Mun Sami Damar Kawo Muku Kadan Daga Yadda Jaruman Ke Shan Soyayyar Su.