Sakon Meenat M Sadeeq Ga Shiehk Pantami
Meenat M Sadeeq Ta Aikawa Ministan Sadarwa Sheikh Ali Isah Pantami Saqo Mai Muhinmanci,
Tayi kira zuwa ga reshi da yayiwa Allah ya cire earpiece da ke kunnuwansa da suke hana sa ji yanzu domin ya taimakawa al’ummar ya isar da sako kamar yadda yayi a gwamnatin baya wato ta Goodluck inda ta wallafa a shafinsa na sada zumunta Meenah M SadeeQ
“Allah sarki Pantameenah
don Allah ka cire earpiece din kunnenka saboda kaji kokenmu mu talakawa akan rashin tsaro. Kamar yadda ka gayama mai malfa haka muke rokon arziki a gaya ma baba Buhari don muna alfahari dakai akan fadin gaskiya
”
Mutane suna ganin irin yadda prof Ali Isah Pantami yayi ta kuka bisa mimbari akan yadda yan ta’addan boko haram sunka addabi al’umma a gwamnatin Goodluck Jonathan amma yanzu kamar baya duniya.
Wasu na ganin ko da an bashi mukamin shiyasa ke a yanzu shiyasa bai iya cewa komai amma akwai hirar da na saurara inda yake cewa yana ganawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari yana gayamasa halin da al’umma suke ciki na rashin tsaro har sakon karta kwana yana turawa masa.
Source: HausaLoaded
YAKAMA sugyara