KannywoodVideo

Sakon Mallam Zuwa Ga Al’umma Da Rahama Sadau

Malam Yayi Bayani Bayan Abun Daya Faru Da Rahama Sadau, Inda Yayi Maganganu Masu Jan Hankali Ga Mutane Da Ita Kanta Rahama Sadau Din Kanta.

Kalli Videon Maganar Malam Anan

One Comment

  1. Aslm gaskiyane rahama sadau batayi daidai Amman inaso jama’a mu dinga yiwa yan uwan mu adalci mu nunawa yan’uwan mu soyyaya mudinga amsar tuba kamar yanda Allah yake amsar tubanmu idan munyi laifi. Sannan ina Allah wadai daduka wani da xai taba Adina na na daura damarra yake da duka Wanda xai taba adinina haka kuma inayiwa duka wane mai hali irin na rahama sadau fatan shiriya Dan masu halaya irin nata koma Wanda suka fita sunada yawa Allah kashiryar damu alabarkain Dan gatanka annabi Muhammad rasulallahi sallalahu aleshi wasalma

Back to top button
error: Content is protected !!