Labarai
Saina Batar Da Rarara Idan Yamin Wakar Cin Mutunci
Wallahi Idan Rarara Ya Sake Ya Ci Mun Zarafi A Cikin Wakarsa Saina Batar Dashi – Cewar Dino Melaye.
Wani Rahoton Da Muka Samu Wanda Yake Cewa Fitaccen Dan Siyasa Kuma Jigo A Jam’iyyar PDP Dino Melaye Ya Sha Alwashin Cewa Sai Ya Batar Da Shahararren Mawakin Siyasar Nan Wato Dauda Rarara Kahutu, Idan Ya Sake Ya Saka Shi A Wakar Sa Da Nufin Cin Zarafi.
Ga Cikakken Bidiyon Bayanin Kan Labarin.







