Kannywood
Saima Muhammad Da Sabon Mijinta
MashaAllah Kalla Hotunan Sabon Mijin Tsohuwar Jarumar KannyWood Saima Muhammad Da Wani Matashi Yayi Wuff! Da Ita. Idan Baku Manta Ba, A Kwanakin Baya Ne Muka Sami Labarin Cewa “Jaruma Saima Muhammad Tayi Aure”
Sai Dai Ba.asan Ko Wa Tsohuwar Jarumar Ta Aura Ba, Safinmu Yayi Kokari Wajen Binciko Ko Wanene Yayi Wuff Da Tsohuwar Jarumar, Cikin Ikon Allah Mun Sami Damar Kawo Muku Hotunansu.
Matashine Mai Quruciya Yayi Nasarar Yin Wuff! Da Ita, Muna Musu Fatan Nasara Da Kuma Fatan Alkairi A Rayuwa.
Allah ya sanya Alkhairi ya basu zaman lfy