Kannywood

Saida Na Zauna A Gidan Marayu Kafin Na Fara Fim

Jaruma Hadiza Aliyu, Wacce Akafi Sani Da Hadiza Gabon Ta Bayyana Cewa Kafin Ta Shigo Harkar Fim Dole Sai Da Tayi Zaman Gidan Marayu Ta Koyi Hausa Sannan Ta Shigo Harkar,

Sannan Ta Bada Tarihin Rayuwarta Da Wahalar Da Tayi A Rayuwarta Dama Wasu Abubuwa Da Kuke Son Sani Dangane Da Jarumar,

Ga Cikakken Videon Hirar Da Akayi Da Ita Anan.

https://m.youtube.com/watch?v=HPC0CXvGafc

 

Back to top button
error: Content is protected !!