Kannywood

Saida Na Wanke Pant Da Breasia Kafin Na Sami Daukaka

Saida Na Wankewa Tsofaffin Manyan Jarumai Mata Pant Da Bresia Kafin Na Sami Daukaka A Masana’antar KannyWood, Mustapha Nabiraska Ya Bayyana Irin Kalubalen Daya Fuskanta Kafin Ya Samu Ya Zama Wani.

Ya Kara Da Cewa Ya Bautu Sosai A Masana’antar, Inda Yace Bawai Lokaci Guda Ya Shigo Harkar Kuma Yayi Suna Ba, Yasha Wahala, Domin Yayi Shara, Wanki, Aike Na Jarumai Mata Ma Ba Iya Maza Kawai Ba.

Jarumin Mustapha Na Biraska Wanda Yanae Daya Daga Jarumai Masu Ban Dariya Da Nishadi A Masana’antar Na KannyWood. Ya Bayyana Hakan Ne A Wani Hira Da Akayi Dashi,

Takwaransa Kuma Abokin Aikinsa Jarumi  TY Shaban, Ya Jagoranci Tattaunawar.

 

Back to top button
error: Content is protected !!