Labarai
Saida Buhari Ya Gama Kashe Nigeria Sannan Ya Sauka Yaba Tinubu
Saida Buhari Ya Gama Kashe Nigeria Sannan Ya Sauka Yaba Tinubu, Sannan Kuma Duk Wanda Ya Zabi Buhari Saida Yasashi A Cikin Matsala. Inda Duk Wani Mai Jarin Kasuwanci Saida Ya Karye. Cewar Dauda Rarara Kahutu.
Mawakin Dai Shine Babban Mawakin Shugaba Buharin A Yayin Da Yake Neman Mulkin Kasar. Amma Kuma Mawakin Yayi Kaca – Kaca Da Tsohon Shugaban Kasan.
Mawakin Yayi Bayanan Nashi Ne Lokacin Da Ya Zanta Da Manema Labarai. Kalli Cikakken Bidiyon Tattaunawar Ta Dauda Rarara Yayi.







