Kannywood

Sai Dana Wanke Pant Da Breziya Na Jarumai Mata

Sai Dana Wanke Pant Da Breziya Na Jarumai Mata Kafin A Fara Sani A Fim, Inji Mustapha Naburaska, Inda Ya Bayyana Irin Wahalar Daya Sha Kafin Har Ya Samu Damar Zama Jarumin Wasan Hausa.

Ya Bayyana Hakan Ne A.Wani Hira Da Akayi Dashi, Inda Yace Sukan Aikeshi Ya Musu Shara Ya Wanke Musu Dan Kamfai Da Breziya Lokacin Yana So Ya Samu Gurbi A Masana’antar Fim.

Ga Bidiyon Hirar Da Akayi Da Jarumin.

 

Back to top button
error: Content is protected !!